Bahri
Bahri ( Larabci: بحري ) sunan larabci ne na namiji, Bahri kuma sunan mahaifi ne a dangin Punjabi Khatri na Indiya to.
Bahri | |
---|---|
sunan gida | |
Bayanai | |
Suna a harshen gida | Bahri |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Tsarin rubutu | Baƙaƙen boko |
Cologne phonetics (en) | 17 |
Sunan da aka ba
gyara sashe- Huseyin Bahri Alptekin (1957-2007), mawakin Turkiyya
- Bahri Tanrıkulu (an haife shi a 1980), ɗan wasan Taekwondo ɗan ƙasar Turkiya
Sunan mahaifi
gyara sashe- Ahmed Al-Bahri (an haife shi a shekara ta 1980) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Saudiyya
- Mamdouh Bahri (an haife shi 1957), mawaƙin Tunisiya
- Nasser al-Bahri (1972-2015), memba na al-Qaeda na Yemen
Duba kuma
gyara sashe- Daular Bahri
- Bahri (doki), zuriyar tseren dawaki
- Bahri (kamfani)
- Khartoum Arewa