Baher Dar (ko Bahar Dar ko Bahir Dar birni ne, da ke a ƙasar Ethiopia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 200,000. An gina birnin Baher Dar kafin karni na sha tara.

Globe icon.svgBaher Dar
Bahir Dar 7.jpg

Wuri
 11°35′06″N 37°23′24″E / 11.585°N 37.39°E / 11.585; 37.39
Ƴantacciyar ƙasaHabasha
Region of Ethiopia (en) FassaraAmhara Region (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 243,300 (2015)
• Yawan mutane 1,139.95 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 213.43 km²
Altitude (en) Fassara 1,800 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsakiyar birnin Baher Dar.