Babbar riga ko malum-malum dai riga ce ta al'ada musamman ga al'ummar hausawa inda sune sukafi amfani da ita, kuma babbar riga na ƙara nuna girma da dattaku ga wanda ya sanya ta, ita dai babbar riga tana da matuƙar girma.[1]

Babbar riga
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Tufafi

Amfanin babbar riga gyara sashe

Babbar riga tana da matuƙar amfani sosai musamman a lokacin sanyi, domin takan taimakawa mutane wajen rage jin sanyi.


tana kara ma mutum daraja

masu amfani da babbar riga gyara sashe

Galibi dai dattawa ne sukafi amfani da malum-malum sai kuma anguna da kuma da abokan anguna.da dai sauran su.

Manazarta gyara sashe

  1. https://hausa.aminus3.com/image/2015-07-02.html