Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Babangida Hussaini (haihuwa 6 Fabrairu 1964) ya kasance ma'aikacin gwamnati kuma dan siyasa daga jihar Jigawa wanda ya lashe zaɓen sanata mai wakiltar Jigawa ta arewa maso yamma a zaben Najaeriya ta 2023.[1]

Manazarta gyara sashe