Ba Ƙasa! Ba Gida! Ba Ƙuri'a! (Turanci No Land! No House! No Vote!) Shine sunan gangamin da wasu ƙungiyoyin talakawa suka yi a Afirka ta Kudu waɗanda ke kira ga kauracewa kuri'a da kuma ƙin siyasa da banki.[1] Sunan yana nufin cewa idan gwamnati ba ta ba da batutuwan da suka shafi al'ummomin da abin ya shafa ba (kamar ƙasa da gidaje) waɗannan ƙungiyoyi ba za su jefa kuri'a ba.

Ba Ƙasa! Ba Gida! Ba Ƙuri'a!

Manazarta

gyara sashe
  1. By Voting We Are Only Choosing Our Oppressors, Soundz of the South