Azhari Mohamed Ali
Azhari Mohamed Ali (Larabci: أزهري محمد علي; an haife shi 19 Nuwamba 1954), mawaƙin Sudan ne kuma ɗan gwagwarmaya.[1]
Azhari Mohamed Ali | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | El Matamma (en) , 19 Nuwamba, 1954 (70 shekaru) |
ƙasa | Sudan |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe |
An haifi Ali a ranar 19 ga Nuwamba 1954 a ƙauyen Al-Makniyah, El Matamma [ar], Jihar Kogin Nilu.[2] Ya rasa iyayensa tun yana dan shekara hudu kacal, kuma ya fara rayuwarsa a matsayin ma'aikaci a masana'antar saka a cikin Al-Hasaheisa [ar]; sannan suka yi wata ƙungiya tare da Mustafa Sayed Ahmed da Wad Al-Maqboul.[3] [4]
abkuwar abubuwa
gyara sasheAli ya yi rubuce-rubuce masu yawa game da juyin juya hali da zanga-zanga[5]Alaa Salah ya karanta layi daga cikin waƙarsa, “harsashi ba ya kashewa. Abin da ke kashewa shi ne shiru na mutane”,[6]wanda ya kasance sanannen taken da masu zanga-zangar suka rera a lokacin zanga-zangar Sudan ta 2018-2019 da kuma a farkon zanga-zangar Sudan ta 2011-2013.[7] A lokacin zanga-zangar Sudan a 2021, 'yan sanda sun yi wa Ali raunuka a jiki.[8]A cewar Ali, ‘yan sanda sun shake shi da wata tuta da yake dauke da shi, suka yi masa duka da hannuwa da sanduna, suka yayyage tufafinsa a lokacin da suke ta kururuwar munanan kalamai da batsa[9]
Dan Ali, Zaryab, ya mutu a ranar 10 ga Yuli 2021 a Paris daga cutar kansa.[10]
Ɗan’uwan Ali ya rasu bayan shekara ɗaya a watan Satumba 2022[11]
Manazarta
gyara sashe- ↑ علي - الحلقة 27 (in Arabic), retrieved 2023-06-25
- ↑ أزهري محمد علي ريحانة الشعر الحديث". سودارس. Retrieved 2023-06-25.
- ↑ , Sara (2021-05-08). "أزهري محمد علي: مصطفى سيد أحمد تركنا أمام لوحة عصية الرموز لم نستطع فك طلاسمها حتى الآن!!". صحيفة الصيحة (in Arabic). Retrieved 2023-06-25
- ↑ أزهري محمد علي ريحانة الشعر الحديث". سودارس. Retrieved 2023-06-25.
- ↑ محمد علي - عار القيادة العامة". الأنطولوجيا (in Arabic). 2022-01-03. Retrieved 2023-06-25.
- ↑ Online History Television (2019-04-19), 'Woman in white' Alaa Salah seeks removal of entire Sudan regime, archived from the original on 20 May 2023, retrieved 2023-05-20
- ↑ Salih, Zeinab Mohammed (10 April 2019). "'I was raised to love our home': Sudan's singing protester speaks out". The Guardian. ISSN 0261-3077. Archived from the original on 9 May 2019. Retrieved 11 April 2019
- ↑ "الاعتداء على الشاعر "أزهري محمد علي" وخنقه بالعلم الذي كان يحمله - النيلين" (in Arabic). 2021-12-19. Retrieved 2023-06-25
- ↑ "الاعتداء على الشاعر "أزهري محمد علي" وخنقه بالعلم الذي كان يحمله - النيلين" (in Arabic). 2021-12-19. Retrieved 2023-06-25
- ↑ "مبدعون سودانيون يواسون الشاعر أزهري محمد علي في وفاة نجله". صحيفة التغيير السودانية , اخبار السودان (in Arabic). 2021-07-11. Retrieved 2023-06-25
- ↑ لال :يشاطر الشاعر أزهري محمد علي الأحزان". المصدر برس (in Arabic). 2022-09-27. Retrieved 2023-