Ayodele Fayose

(an turo daga Ayo Fayose)

Peter Ayodele Fayose, (an haife shi a 15 November 1960) Dan Nijeriya kuma Dan'siyasa Wanda shine tsohon gwamna a Jihar Ekiti, kasar Nijeriya.[1]

Simpleicons Interface user-outline.svg Ayodele Fayose
gwamnan jihar Ekiti

16 Oktoba 2014 - 16 Oktoba 2018
Kayode Fayemi - Kayode Fayemi
gwamnan jihar Ekiti

29 Mayu 2003 - 16 Oktoba 2006
Niyi Adebayo (en) Fassara - Friday Aderemi (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 15 Nuwamba, 1960 (60 shekaru)
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

AnazarciGyara

  1. https://www.premiumtimesng.com/news/headlines/290685-alleged-corruption-fayose-submits-self-to-efcc.html