Aweke Ayalew (an haife shi ranar 23 ga watan Fabrairu 1993) ɗan ƙasar Bahrain kuma ɗan ƙasar Habasha ne sannan kuma ɗan wasan gudun middle-distance da Long-distance ne. [1] Ya yi gasar tseren mita 5000 da 10,000 a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2015 da aka yi a birnin Beijing.

Aweke Ayalew
Rayuwa
Haihuwa Habasha, 23 ga Faburairu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Baharain
Habasha
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara da Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Gasar kasa da kasa

gyara sashe
Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing Samfuri:BHR
2014 World Half Marathon Championships Copenhagen, Denmark 50th Half marathon 1:03:01
Continental Cup Marrakech, Morocco 5th 3000 m 7:56.581
2015 Arab Championships Isa Town, Bahrain 3rd 5000 m 13:29.03
World Championships Beijing, China 33rd (h) 5000 m 14:07.18
21st 10,000 m 29:14.55
2017 Islamic Solidarity Games Baku, Azerbaijan 8th 5000 m 13:36.31

1 yana wakiltar Asiya-Pacific

Mafi kyawun mutum

gyara sashe

Outdoor

  • Mita 3000 - 7:49.09 (Székesfehérvár 2014)
  • Mita 5000 - 13:05.00 (Rabat 2013)
  • Mita 10,000 - 29:14.55 (Beijing 2015)
  • Half marathon - 1:03:01 (Copenhagen 2014)

Indoor

  • Mita 5000 - 13:30.79 (Düsseldorf 2015)

Manazarta

gyara sashe
  1. "Aweke Ayalew" . IAAF. 23 August 2015. Retrieved 23 August 2015.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe