Auwal Isa West

Takaitaccen Tarihin Sa.[1]

Tsohon jarumi ne a masana antar fim ta Hausa wato kanniwud, yayi fina finai da dama a masana'antar, sunan sa muhammad auwal Isa ana masa lakabi da auwal west, Haifaffen jihar Jos ne wato filato, an haifeshi a shekarar 1979 a garin jos, yayi karatun firamare da sakandiri a garin jos daga Nan be ci gaba ba sakamakon rasuwar mahaifin sa, ya tattaro ya dawo gurin kanin sa a jihar kano, ya shiga kanniwud a shekarar 2000, ya fara ne da fim din KUDURI, kasancewar ya fito a ma'aikacin yasa ba,a haska fuskar shi sosai ba, ya samo sunan west ne daga sunan Wani fitaccen Dan wasan kwallo Mai suna taribo west, Yana kwaikwayon wasan shi shiyasa ake[2] kiransa da west. yana yawan fitowa a Dan daba kasance war yanason hakan saboda fina finan India daya ke Gani, anfi sanin sa da sarki Ali nuhu da Kuma adamu zango, Yana da aure da yaya guda biyu.[3]

manazarta gyara sashe