Autumn of Apple Trees (French: L'Automne des pommiers) fim ne da aka shirya shi a shekarar 2020 na Morocco wanda Mohamed Mouftakir ya jagoranta.[1][2] Fim ɗin an fara nuna shi a bikin fina-finai na ƙasa a Tangier[3] kuma an nuna shi a bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na Alkahira.[4][5]

Autumn of Apple Trees
Asali
Ƙasar asali Moroko
Characteristics
External links

Takaitaccen bayani gyara sashe

Slimane yaro ne ƙarami wanda bai taba sanin mahaifiyarsa ba, kuma mahaifinsa ya kore shi. Ya tashi yayi bincike ya gano ainihin abin da ya faru kafin a haife shi.[6]

'Yan wasa gyara sashe

  • Fatima Kheir
  • Saad Tsouli
  • Naima Lamcherki
  • Muhammad Tsouli
  • Hassan Badida
  • Ayoub Layoussoufi
  • Anass Bajoudi

Kyaututtuka da yabo gyara sashe

2020 National Film Festival (Tangier)

  • Babban Kyauta (Grand Prize)[7][8]
  • Mafi kyawun Hoto[9]

Manazarta gyara sashe

  1. "Films | Africultures : Automne des pommiers (L')". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-28.
  2. AKKI. "L'AUTOMNE DES POMMIERS - Référence". La Toupie (in Faransanci). Retrieved 2021-11-28.
  3. "Fête du cinéma de Marrakech : "L'Automne des pommiers" de Mouftakir ouvre le bal". Aujourd'hui le Maroc (in Faransanci). Retrieved 2021-11-28.
  4. "Festival international du film du Caire: "L'automne des pommiers" de Mohamed Mouftakir à la compétition "Arab Film Horizons"". Hespress Français (in Faransanci). 2020-11-12. Retrieved 2021-11-28.
  5. Libé. ""L' automne des pommiers " de Mohamed Mouftakir en compétition au Festival international du film du Caire". Libération (in Faransanci). Retrieved 2021-11-28.
  6. "Mohamed Mouftakir, le dramaturge du cinéma". Telquel.ma (in Faransanci). Retrieved 2021-11-28.
  7. MATIN, Ouafaa Bennani, LE. "Le Matin - "L'Automne des pommiers" de Mohamed Mouftakir remporte le Grand Prix du Festival". Le Matin (in Faransanci). Retrieved 2021-11-28.
  8. "" L'automne des pommiers ", grand vainqueur du FNFT". MapTanger (in Faransanci). 2020-03-07. Archived from the original on 2021-11-28. Retrieved 2021-11-28.
  9. "Festival du Film de Tanger : "L'automne des pommiers" de Mohamed Mouftakir, grand vainqueur". Hespress Français (in Faransanci). 2020-03-08. Retrieved 2021-11-28.