Auta waziri
AUTA WAZIRI
gyara sasheAuta Waziri mawaki ne na Hausa da Afrobeats wanda aka haifa a arewacin najeriya jahar garin Kaduna, yayi wakoki da suka hada da "Kewa", "Aljannata", da "Zuciya". Albums dinsu sun hada da KEWA ALBUM, Na Taka kaya Album, da Wayasan Gobe (Ep). Tambarin rikodin Waziri sune kiɗan Diamond Star, Amson Digital Content Distribution Limited da Diamond Star Music da sauransu.
BAYANAI
gyara sasheSunan Mahaifi: Auta
Suna: Waziri
Sunan : Auta Waziri
Kasa: Nigeria
shekarar Haihuwa: 1920
Yare : Hausa
Yare na biyu: Turanci