Augustin
BOLA-BOLA, Augustin (an haife shi a ranar 15 ga watan Juni a shekara ta 1929) a kasar Gabon, yakasance dan siyasa ne na kasar Gabon. Ya Shiga French Army, aka karame matsayi zuwa corporal a watan Aprelu a shekarar (1950) yayi senior corporal a watan ogusta a shekara ta (1950) dan kungiyar.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)