Augie karamar hukuma ce dake a jihar Kebbi, Arewa maso yamman Nijeriya.Sunan shugaban ƙaramar hukumar Sama'ila Yakubu Augie.

Augie

Wuri
Map
 12°53′00″N 4°36′00″E / 12.8833°N 4.6°E / 12.8833; 4.6
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaKebbi
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,185 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.