Assouma Uwizeye
Haihuwa 6 April 1996
Dan kasan Rwandan
Aiki

Rwandan basketball

Rwanda Women's National Team

Assouma Uwizeye (an haife ta a ranar 6 ga Afrilu 1996) 'yar wasan Kwando ce ta ƙasar Rwanda a kungiyar mata ta ƙasar Rwanda.[1]

Aikin tawagar kasar Rwanda gyara sashe

Assouma ta wakilci Rwanda a gasar cin kofin mata ta FIBA ta Afirka ta 2022, inda ta samu maki 9.3 da 8.8 a kowane wasa.[2] Ta kuma shiga gasar Afrobasket ta mata ta 2023 inda ta zira kwallaye 6 da 2 a kwata na farko na wasan.[3]

Nassoshi gyara sashe

  1. Sikubwabo, Damas (2023-02-19). "Rwanda beaten again as Afrobasket qualifiers leave holes to fill". The New Times. Retrieved 2024-03-17.
  2. Bahizi, Heritier (2023-08-08). "Rwanda: Meet the Women Who Made Rwanda Proud at 2023 Afrobasket". allAfrica.com. Retrieved 2024-03-17.
  3. Rwabutogo, Atfah Teta (2023-07-30). "Women's Afrobasket2023: Rwandan team – MKU Magazine". MKU Magazine – Empowering Generations Through Education. Retrieved 2024-03-17.