Hajiya Asiya Nasir Ahmad El_rufa,I mata ce a gurin tsohon gwamnan jihar Kaduna malam Nasir Ahmad el-Rufa'i, tana daya daga cikin matanshi guda uku.

Aikin ta a matar gwamna

gyara sashe

Mace ce tsayayya a lokacin da suke Mulki , ta taimaka a hidiman mata a jahar , sannan tana tafiya da kungiyoyin addini tana Basu gudummawa, a Wani taro tayi lafazi kan cewa indai Yan ta,adda suka dauke ta Bata amince a Basu kudin fansa ba , a bayanin ta tace wannan kudin fansa da ake Basu kuskure ne babba , hakan na Kara musu karfin gwiwa ne[1][2]</references>[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://dailypost.ng/2021/06/09/i-am-ready-to-die-in-hands-of-kidnappers-el-rufais-wife-asia/
  2. https://pmnewsnigeria.com/2020/02/18/photo-news-untold-story-of-el-rufais-three-wives/
  3. https://pmnewsnigeria.com/2020/02/18/photo-news-untold-story-of-el-rufais-three-wives/