Asibitin Galmi

Asibiti a ƙauyen Galmi, jamhuriyar Nijar.

Asibitin Galmi asibiti ne mai gadaje 184 wanda SIM ( Serving In Mission ) ke gudanar da shi a ƙauyen Galmi na Nijar. Asibitin na da likitoci da ma’aikatan jinya daga ko’ina a duniya, da ma’aikatan kiwon lafiya da aka horar da su a cikin gida. Marasa lafiya suna zuwa daga ƙauyuka da ƙasashen da ke kewaye don samun kulawar likita a asibitin.[1] Asibitin kuma yana aiki akan HIV da kuma Gyaran Gina Jiki-(Nutritional Rehabilitation).

Asibitin Galmi
Wuri
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Tahoua
Sassan NijarMalbaza Department (en) Fassara
Gundumar NijarDoguerawa
Coordinates 13°58′10″N 5°40′01″E / 13.9694°N 5.6669°E / 13.9694; 5.6669
Map
History and use
Opening1950
Offical website

Manazarta

gyara sashe
  1. "GALMI HOSPITAL, GALMI, NIGER". Samaritan's Purse (in Turanci). Archived from the original on 2021-04-10. Retrieved 2021-03-11.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe