Ashleigh Vaughn (an haife ta a ranar 17 ga watan Mayu shekara ta 1999) ƴar wasan polo na ruwa ce ta Afirka ta Kudu, kuma koci.[1] Ita memba ce a Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Afirka ta Kudu. Ta kasance daga cikin tawagar a gasar kwallon ruwa ta mata a gasar Olympics ta bazara ta 2020, wanda aka gudanar Yuli-Agusta 2021 a Tokyo.[2][3][4]

Ashleigh Vaughn
Rayuwa
Haihuwa 17 Mayu 1999 (25 shekaru)
Sana'a
Sana'a water polo player (en) Fassara

Ta shiga gasar zakarun mata na duniya na FINA na 2016 da kuma gasar zakarurwar mata na duniya ta 2017.[5]

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. "Water Polo - VAUGHAN Ashleigh". Tokyo 2020 Olympics (in Turanci). Tokyo Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 2021-08-16. Retrieved 2021-08-16.
  2. "Tokyo Olympics | Team SA: The FULL list of athletes heading for Japan". The South African (in Turanci). 2021-07-06. Retrieved 2021-07-06.
  3. "Van Niekerk and Le Clos named in South African team heading to the Tokyo 2020 Olympic Games". Tokyo 2020 Olympics (in Turanci). Tokyo Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 9 July 2021. Retrieved 2021-07-06.
  4. staff, Sport24. "Tokyo Olympics full squad | Team SA brings largest ever contingent to Japan". Sport (in Turanci). Retrieved 2021-07-06.
  5. "Ashleigh VAUGHAN | Results | FINA Official". FINA - Fédération Internationale De Natation (in Turanci). Retrieved 2021-07-08.