BA, MA, PhD, Dr Aseto Oyugi (An haifishi a shekara ta 1938) a Kenya, ya kasan ce Masanin tattalin arzikin Kenya ne.

Yayi karatu a fannin Tattalin Arziki, san nan malamin jami'ar Rutgers ne dake New Jersey a Amurka, 1969-73, mataimakin farfesa a fannin tattalin arziki a Kwalejin Antioch, Philadelphia, Amurka, 1973-75, malami, Jami'ar Nairobi, 1975-80, daga baya an nada shi shugaban Sake Bincike da Tsare-tsare. Tasirin hauhawar farashin kayayyaki da aka shigo da su a kan yanayin zamantakewa da tattalin arzikin birane a Kenya, Ra'ayin OAU game da Sabon Tsarin Tattalin Arziki na Duniya: Takaitaccen Shirin Ayyukan Legas da Dokar Karshe na Legas[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. {{cite book}}: p.224|edition= has extra text (help)