As Terlaje
As Terlaje yanki ne a Saipan, Arewacin Mariana Islands. Yana tsakiyar tsibirin ne. Yana amfani da UTC+10:00 kuma mafi girman makinsa shine ƙafa 233. Tana da yawan jama'a 282. A arewacinta,akwai garin Chalan Kiya,kuma daga gabasnsa akwai garin Kannat Tabla.
Kamar yadda Terlaje | ||||
---|---|---|---|---|
Wuri | ||||
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.