Aryeetey Sam Greatorex
Aryeetey, Sam Greatorex, an haife shi a ranar 23 ga watan Agusta shekara ta 1929 a garin Accra dake Ghana ya kasan ce mai shirya fina-finai na kasar Ghana kuma darekta ne.
Ilimi da Sana'a
gyara sasheYa fara makarantar shi ne a Accra Methodist Boys School, 1934-43, Achimota School, 1944-47, Film Training School, Accra, 1948-49; mataimakin mai daukar hoto, 1949-51, mai horarwa, Fim Production, Merton Park Studios, London, 1951-52, mataimakin editan fim, 1952-55, editan fim, 1955-57, kwas na haɗe, Fim Production, Ingila, 1957-59, babba editan fim, 1959, mai kula da ayyukan Kamfanin Masana'antar Fina-Finai ta Ghana, UK, 1959-60, shugaban Production, Kamfanin Masana'antar Fina-Finai ta Ghana, 1963-68, kuma babban mai shirya fina-finai, 1964-68.
Kuma mai rikon mukamin darekta, 1967-69, nada manajan darakta, Kamfanin Masana'antar Fina-Finai ta Ghana, Janairu 1969; wanda ya shirya kuma ya ba da umarni na farko na fim a Ghana 'Ba Tears for Ananse'; memba, British Kinematograph, Sound and Te-levision Society, memba, Pan-African Federa-tion of Film Producers; girmamawa ta kasa: Grand Medal (Civil Division), Maris 1977.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. pp: 200-207