Armas Shivute Armas (an haife shi a shekara ta 1974), ɗan wasan kwaikwayo ne na Namibia, darekta kuma marubuci.[1] An fi saninsa dalilin rawar da ya taka a fina-finai kamar su Katutura, #LANDoftheBRAVEfilm da Everything Happens for a Reason.[2][3]

Rayuwa ta mutum gyara sashe

An haife shi a shekara ta 1974 a asibitin jihar Katutura, Katutura. Daga baya ya girma tare da kakanninsa a ƙauyen Omuthitu-Gwalwani a Omusati kuma ya zama makiyayi. A shekara ta 1992, ya shiga makaranta. Ya kammala difloma a fannin zane-zane na Afirka a Kwalejin Fasaha (COTA).

Fina-finai gyara sashe

Year Film Role Genre Ref.
2010 Tirza BBQ vendor Film
2012 Try Bra-Ompie Short film
2012 CamelThorns Poacher Short film
2013 Everything Happens for a Reason Short film
2015 Katutura Mouton Film
2017 The Unlikely Encounter Michael Strydom Film
2019 #LANDoftheBRAVEfilm Shivute Film

References gyara sashe

  1. "Armas Shivute". MUBI (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  2. Marketing, Intouch Interactive. "Celeb Talk - Art And Entertainment - Namibian Sun". www.namibiansun.com (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  3. "Investing in authentic African stories". Truth, for its own sake. (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.

External links gyara sashe