Arese Carrington
Arese Carrington (an haife ta Arese Ukpoma a shekara ta 1958) likita ce ta Najeriya-Amurka, mai ba da shawara kan lafiyar jama'a ta duniya kuma Mai fafutukar kare hakkin dan adam. Ta ƙware a shirye-shiryen kiwon lafiyar jama'a na duniya da batutuwan mata. [1] [2]
Arese Carrington | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1958 (65/66 shekaru) |
Karatu | |
Makaranta |
Harvard T.H. Chan School of Public Health (en) Jami'ar Ibadan |
Sana'a |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.