Anyanya (wanda kuma ake kira Anya-Nya) sojojin 'yan tawayen kudancin Sudan ne da aka kafa a lokacin yakin basasar Sudan ta farko (1955-1972). Wani yunkuri na daban da ya taso a lokacin yakin basasar Sudan na biyu, shi ne ake kira Anyanya II. Anyanya na nufin "dafin maciji" a yaren Ma'di[1]

Anyanya
Bayanai
Iri irregular military (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. 1993, "Colonization, Arabization, Slavery, and War, and War Against Indigenous Peoples of Southern Sudan Archived February 23, 2007, at the Wayback Machine" Fourth World Bulletin, Vol.3, No.1