Anita Asiimwe
Anita Asiimwe kwararriyar main kula da lafiyar jama'a ce ' yar kasar Ruwanda wacce ta shafe sama da shekaru 20 a matsayin kwararra a jagorancin fannin kiwon lafiyar kasar . Ta yi aiki a matsayin memba ta hukumar a Asusun Duniya, tana ba da gudummawa ga dabarun kiwon lafiyar duniya. Tsohuwar Minista ce a ma'aikatar lafiya ta Rwanda. Tun daga 2023 ta yi aiki a matsayin Kimiyyar Gudanarwa na Babban Jami'in Lafiya na Hukumar USAID Ireme Activity. [1]
Anita Asiimwe | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Uganda, |
Mazauni | Kigali |
Sana'a | |
Sana'a | civil servant (en) |
Sana'a
gyara sasheDokta Asiimwe likita ce kuma ta yi digiri na biyu a fannin kiwon lafiyar jama'a daga Jami'ar Dundee da ke Burtaniya. [2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "USAID Ireme". Management Sciences for Health (in Turanci). Retrieved 2024-07-23.
- ↑ "University of Dundee, Press Release". www.app.dundee.ac.uk. Retrieved 2024-07-23.