Angelina Daniel Tsere (an haife ta 23 ga watan Agustan shekarar 1999) [1] 'yar Tanzaniya ce mai tsere mai nisa . Ta fafata ne a babbar tseren mata a gasar 2019 IAAF Cross Country Championship da aka gudanar a Aarhus, kasar Denmark. [1] Ta kare a matsayi na 78. [1]

Angelina Tsere
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Augusta, 1999 (25 shekaru)
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines long-distance running (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

A shekarar 2017, ta fafata ne a gasar tseren manyan mata a gasar cin kofin duniya ta IAAF na shekarar 2017 da aka gudanar a birnin Kampala na kasar Uganda.[2] Ta kare a matsayi na 37.[2]

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 "Senior women's race" (PDF). 2019 IAAF World Cross Country Championships. Archived (PDF) from the original on 27 June 2020. Retrieved 27 June 2020.
  2. 2.0 2.1 "Senior women's race" (PDF). 2017 IAAF World Cross Country Championships. Archived (PDF) from the original on 29 June 2020. Retrieved 29 June 2020.