Aminatou Echard (an haifeta a shekarar 1973) yar'wasa fim ɗin Faransa ce, wadda aka fi sanin ta a wani fim ɗinta mai suna Jamilia, na shekarar 2018.

Aminatou Echard
Rayuwa
Haihuwa Les Lilas (en) Fassara, 1973 (50/51 shekaru)
ƙasa Faransa
Sana'a
Sana'a darakta
IMDb nm4658103
aminatouechard.com

Tarihin rayuwa

gyara sashe

An haifi Echard a cikin 1973 a Les Lilas, Faransa. Ta ci gaba da karantar Wakoki, Nunin Fasaha da Nazarin Fina-finai a biranen Paris da Bologna.

Fina-finai

gyara sashe
  • Jamilia (2018)
  • (Marco) (2014)
  • Broadway (2011)

Manazarta

gyara sashe

Haɗin waje

gyara sashe