Amina Hanim
Rayuwa
Haihuwa 1770
Mutuwa 1824
Makwanci Hosh el Basha (en) Fassara
Ƴan uwa
Abokiyar zama Muhammad Ali Pasha
Yara
Sana'a

Rayuwa ta farko

gyara sashe

An haifi Amina Hanim a shekara ta 1770 a Nusretli, Rumeli Eyalet . Ita 'yar Nusretli Ali Agha ce, [1] gwamnan Kavala, [2] kuma dangi ne na Chorbashi.[3] Tana da 'yan'uwa maza biyu, Mustafa Pasha, da Ali Pasha, kuma' yan'uwa mata guda uku,sunan su Meryem Hanim, Pakiza Hanim, kuma Ifet Hanim . [1]

Aure na farko

gyara sashe

Amina Hanim ta riga ta auri Ali Bey. ba a samu kammala auren ba saboda mijinta ya mutu Kafin ayi auren na su.[3]

Aure na biyu

gyara sashe

Amina Hanim ta auri Muhammad Ali Pasha a shekara ta 1787, tun kafin ya zama Mataimakin Sarkin Masar, kuma ya tashi zuwa matsayin Pasha. Ta haifi 'ya'ya maza hudu wadanda suka tsira har zuwa balaga, Ibrahim Pasha na Masar, Ahmad Tusun Pasha, Isma'il Kamil Pasha, Abd al-Halim Bey, da' ya'ya mata biyu, Tawhida Hanim, da Khadija Nazli Hanim.[2] Muhammad Ali yana da sha'awar ta, kuma ya na girmamawa ta .[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "His Highness Mehmet Ali Paşa, Vali of Misir (Egypt), Sudan, Filistin, Suriye, Hicaz, Mora, Taşoz and Girit". Retrieved 25 May 2019.
  2. 2.0 2.1 Cuno 2015.
  3. 3.0 3.1 3.2 Sayyid-Marsot 1984.