Amica Hallenndorff
Amica Hallenndorff, (an haife ta a 26, ga Oktoba 1992). 'yar wasan polo na ruwa ce, ta Afirka ta Kudu, wacce memba ce ta ƙungiyar polo na ruwa ta mata ta Afirka ta kudu. Ta kasance daga cikin tawagar a gasar kwallon ruwa ta mata, a gasar Olympics ta bazara ta 2020. [1] [2][3]
Amica Hallenndorff | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 26 Oktoba 1992 (32 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Sana'a | |
Sana'a | water polo player (en) da swimmer (en) |
Mahalarcin
|
Ta yi gasa a gasar cin kofin duniya ta FINA ta 2014, FINA Water Polo, 2018, FINA Women's Water Polo World Cup, 2019, FINA Womenʼs Water Polo League.[4]
Bayanan da aka ambata.
gyara sashe- ↑ "Tokyo Olympics | Team SA: The FULL list of athletes heading for Japan". The South African (in Turanci). 2021-07-06. Retrieved 2021-07-06.
- ↑ "Van Niekerk and Le Clos named in South African team heading to the Tokyo 2020 Olympic Games". Tokyo 2020 (in Turanci). Archived from the original on 9 July 2021. Retrieved 2021-07-06.
- ↑ staff, Sport24. "Tokyo Olympics full squad | Team SA brings largest ever contingent to Japan". Sport (in Turanci). Retrieved 2021-07-06.
- ↑ "Amica HALLENDORFF | Results | FINA Official". FINA - Fédération Internationale De Natation (in Turanci). Retrieved 2021-07-06.