Amawale
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Amawale wanda aka fi sanida ''face mask'' A turance, Ana amfani dashi ne wajen rufe hanci da baki dan kare qura, iska ko hayaki daga shiga hancin ko bakin mutum. Domin kariya daga gurbataccen iska.