Amalon
Amani Bizimana (an haife shi a shekarar 1996), wanda aka fi sani da suna Amalon mawaƙi ne kuma marubuci ɗan kasar Ruwanda. Daga gundumar Rubavu, da farko ya sami karbuwa ta hanyar fitar da bidiyon kiɗan "Yambi" a cikin shekarar 2018. [1] [2]
Amalon | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Amalon a shekarar 1996 a gundumar Rubavu da ke yammacin lardin Ruwanda, ga Amran da Uwamahoro Habiba. Amalon ya halarci Makarantar Sakandare ta Kagarama sannan daga baya Integrated Polytechnic Regional Center (IPRC Kicukiro).[3]
Discography
gyara sasheTitleca | Details |
Yambi |
|
Byukuri |
|
Byakubaho |
|
Impanga |
|
Ngirente |
|
Tequila |
|
Derila |
|
Amabara |
|
Mpobera |
|
Fuego |
|
Wanchekecha |
|
ON ME |
|
FAMILY |
|
D.T.M.N. |
|
Manazarta
gyara sashe- ↑ Nsabimana, Eddie (2021-04-16). "1K Entertainment terminates management contract with Amalon". The New Times (in Turanci). Retrieved 2024-01-23.
- ↑ "Amalon steadily growing in fame". Rwanda Today (in Turanci). 2021-06-02. Retrieved 2024-01-23.
- ↑ Nsengiyumva, Emmy (4 December 2019). "Amalon yasohoye amashusho y'indirimbo nshya yakoranye na Weasel wo muri Goodlyfe". Igihe (in Kinyarwanda). Retrieved 2024-01-23.