Aliyu Ibrahim Gaya shi ne Sarkin Gaya na yanzu, daya daga cikin sabbin masarautu hudu da gwamnatin Gwamna Ganduje ta kirkiro a shekarar 2019.Gwamnatin Jihar Kano ta nada shi a ranar 26 ga Satumba 2021,bayan rasuwar mahaifinsa, Alhaji Ibrahim Abdulkadir, wanda shi ne Sarkin Gaya na farko.Ibrahim Aliyu shi ne Chiroman Gaya, mai suna kafin hawansa karagar mulki. Shi ne shugaban Masarautar Gaya. Har ila yau, mamba ne a Majalisar Sarakunan Jihar Kano, wadda ke ba Gwamna shawara a kan harkokin gudanar da mulki na gargajiya da na tsaro.

Aliyu ibrahim gaya
Rayuwa
Sana'a

manazarta

gyara sashe

1:https://www.vanguardngr.com/2021/09/breaking-ganduje-appoints-new-emir-of-gaya-aliyu-ibrahim-gaya/ 2:https://en.m.wikipedia.org/wiki/The_Punch