Ali in Wonderland
Ali in Wonderland ( French: Ali au pays des mirages) fim ɗin wasan kwaikwayo ne na Aljeriya a shekarar 1981 wanda Ahmed Rachedi ya jagoranta . An kuma shiga cikin bikin fina-finai na kasa da kasa na Moscow na 12th inda kuma ya sami lambar yabo ta musamman.[1]
Ali in Wonderland | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1981 |
Asalin suna | Ali au pays des mirages |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Aljeriya |
Characteristics | |
During | 118 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Ahmed Rachedi (darektan fim) |
External links | |
Specialized websites
|
Ƴan wasa
gyara sashe- Donato Bastos
- Djéloul Beghoura a matsayin Ali (as Djelloul Beghoura)
- Corinne Brodbeck a matsayin Thérèse
- Albert Delpy a matsayin Jean-Christophe
- Saïd Helmi a matsayin Salah
- Henri Poirier
- Ahmed Snoussi a matsayin Ahmed
- Andrée Tainsy
- Jean Valmont
Nassoshi
gyara sashe- ↑ "12th Moscow International Film Festival (1981)". MIFF. Archived from the original on 21 April 2013. Retrieved 25 January 2013.