Ali Modu Sheriff
Dan siyasan Nigeria
(an turo daga Ali Madu Sheriff)
Ali Modu Sheriff Dan Siyasan baba Nijeriya ne. Shi ne na farko daya fara yin gwamna har sau biyu a Jihar Borno daga cikin gwamnonin Jihar wanda yayi daga shekara ta (2003–2011).[1]
Ali Modu Sheriff | |||||
---|---|---|---|---|---|
29 Mayu 2003 - 29 Mayu 2011 ← Mala Kachalla - Kashim Shettima →
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003 District: Borno Central | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Ngala, 1956 (67/68 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Ƙabila | Mutanen Kanuri | ||||
Harshen uwa | Kanuri | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | London School of Business and Finance (en) | ||||
Harsuna |
Turanci Kanuri Hausa | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa | All Nigeria Peoples Party |
Manazarta gyara sashe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.