Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Ali Lotfi Ibrahim Mostafa Swidan dan wasan kwallon kafa ne na kasar Masar wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a kungiyar Al Ahly a gasar firimiya ta kasar Masar[1][2]

Ali Lotfi
  • Gasar Premier ta Masar: 2017-18, 2018-19, 2019-20
  • Kofin Masar: 2019-20
  • Gasar cin Kofin Masar: 2018, 2021
  • CAF Champions League: 2019-20, 2020-21
  • FIFA Club World Cup: Matsayi na Uku 2020, Matsayi na Uku 2021
  • CAF Super Cup: 2021 (Mayu), 2021 (Disamba)
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-01-25. Retrieved 2023-03-06.
  2. https://fdp.fifa.org/assetspublic/ce71/pdf/SquadLists-English.pdf