Ali, Alī ibn Abī Ṭālib (Larabci: علي‎, translit. Yarayu daga 15 Satumba 601 zuwa 29 Yanuar 661) Dan'uwan Manzon Allah ne Muhammad. Yayi Halifanci daga shekara ta 656 zuwa 661, amma yan shi'a na ganin shikadai yagaji Manzon Allah. Shine Halifanci na hudu a musulunci, ya mulki daga shekara ta 656 zuwa 661, yagaji Sayyidina Uthman bin Affan wanda yagaje shi dansa Hasan ibn Ali (Na farko daga Imamai din yan' Shia goma sha biyu, akan bin yan'shia Zaydi, da Nizari Ismaili) An haife shi 15 Satumba 601 (13 Rajab 21 BH Ka'bah, Makkah, Hijaz, Saudiya Yarasu 29 Yanuar 661 (21 Ramadan AH 40) (Shekararsa 59) a garin Kufa, Iraq, Rashidun Empire Wanda yakashe shi, Abdur Rahman ibne Muljim An birne shi a Masallacin Imam Ali, Najaf, Iraq Matayansa; Fatimah, Umamah bint Zainab, Umm ul-Banin Leila bint Masoud, Asma bint Umays, Khawlah bint Ali bin Abu talib.

Simpleicons Interface user-outline.svg Ali
Rashidun Caliph Ali ibn Abi Talib - علي بن أبي طالب.svg
Rayuwa
Haihuwa Makkah, Satumba 15, 601
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
ƙungiyar ƙabila Larabawa
Quraysh (en) Fassara
Hashemites (en) Fassara
Mutuwa Kufa, ga Janairu, 29, 661
Makwanci Imam Ali Mosque (en) Fassara
Yanayin mutuwa kisan kai
Template:P Abd-al-Rahman ibn Muljam (en) Fassara
Yan'uwa
Mahaifi Abu Talib ibn ‘Abd al-Muttalib
Mahaifiya Fatimah bint Asad
Yara
Siblings
Karatu
Harsuna Classical Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a statesperson (en) Fassara, qadi (en) Fassara, Islamic jurist (en) Fassara, muhaddith (en) Fassara, mufassir (en) Fassara da mai shari'a
Aikin soja
Ya faɗaci Badar
Yaƙin Uhudu
Battle of Khaybar (en) Fassara
Conquest of Mecca (en) Fassara
Battle of the Camel (en) Fassara
Battle of Siffin (en) Fassara
Battle of Nahrawan (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Transcription of a Signature Believed To Be Of Ali ibn abi Talib.png

Dan kabilar (Banu Hashim Bakuraishe) Mahaifinsa; Abu Talib ibn 'Abd al-Muttalib Mahaifiyarsa; Fatimah bint Asad.