BORNOMA, Alhaji Mohammed,an haife shi a 30 ga watan Julin shekarar 1925, a Gombe, jihar Bauchi, yakasance Accountant ne na kasar Nigeria.

Iyali gyara sashe

Yana da mata da yaya bakwai.

Karatu da aiki gyara sashe

Gombe Elementary School, Bauchi Middle School, Ahmadu Bello University, Zarin (Diploma in Local Government and Accounts, 1964), yayi accontant Na Gombe Native Authority,1956-59, yayi kuma revenue officer.1960-64, babban ma aikachi Federal Civil Service, dan kungiya na House of Representatives for Gombe,1979-83, dan kungiya National Party of Nigeria,1979-83..[1]

Manazarta gyara sashe

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)