Alfred Tennyson, 1st Baron Tennyson (6 Agusta 1809 – 6 Oktoba 1892) shi ne Mawaƙin Ƙasar Ingila a lokacin yawancin mulkin Sarauniya Victoria, bayan William Wordsworth, kuma yana ɗaya daga cikin fitattun mawakan Ingilishi.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe