Aleyse Shannon (an haife ta a ranar 16 ga watan Mayu, shekara 1996) [1] 'yar wasan kwaikwayo ce a kasar Amurka. An fi saninta da rawar da ta taka a matsayin Kris Waterson a cikin alif dubu biyu da goma sha tara 2019 remake na Black Christmas, a matsayin Breanna Casey a Leverage: Redemption kuma a matsayin Jada Shields a cikin shekara ta alif dubu da goma sha takwas 2018's Charmed reboot .

Aleyse Shannon
Rayuwa
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm9686861

Rayuwar ta farko da ilimi

gyara sashe

Shannon ta girma ne a Stafford, Virginia . Ta kammala karatu daga Makarantar Sakandare ta Kolonial Forge a shekarar ta alif dubu biyu da goma sha hudu 2014 kuma tana da hannu sosai a shirin wasan kwaikwayo na makarantar. Matsayinta na farko ya zo ne tare da wani bangare na tilas a cikin wasan kwaikwayo na aji na takwas. Bayan haka, ta ci gaba da sha'awar wasan kwaikwayo, [2] daga baya ta shiga Jami'ar Carnegie Mellon kuma ta kammala karatu a shekara ta alif dubu biyu da goma sha ta kwas 2018 daga Makarantar wasan kwaikwayo. A lokacin da take Carnegie, Shannon ta zauna a unguwar .[3][4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Leverage Redemption on Instagram".
  2. May, Juliana (February 11, 2014). "Aleyse Shannon: Aspiring Off-Broadway Performer". The Talon. Retrieved June 3, 2023.
  3. "A Dramatic Shift". CMU Ambassadors. July 7, 2020. Retrieved June 3, 2023.
  4. Owen, Rob (July 6, 2021). "TV Talk: CMU grad is part of 'Leverage' sequel series". Pittsburgh Tribune-Review. Retrieved June 3, 2023.