Alassane Seydou Lancina (an haife shi 9 Satumba 1993) ɗan wasan ninƙaya ne na Nijar.[1] Ya yi gasar tseren mita 50 na maza a gasar Olympics ta bazara ta 2020.[2]

Alassane Seydou
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Nijar
Shekarun haihuwa 9 Satumba 1993
Harsuna Faransanci
Sana'a swimmer (en) Fassara
Wasa ninƙaya

Manazarta gyara sashe