Alan Stuart Trammell ; an haife shi a ranar 21 ga watan Fabrairun shekara ta 1958) tsohon shahararran dan wasan Kwallon ƙafa ne na Amurka, manajan da kuma babban kocin kuma memba na Hall of Fame na kwallon Baseball da yaren turanci na kasa a matsayin dan wasa. Dukannin aikinsa na shekaru 20 dayayi a matsayi na Major League Baseball (MLB) a turance ya kasance tare da detroit tigers. Trammell ya yi aikisa a matsayin mataimakin na musamman ga Janar Manajan Detroit Tigers tun daga kakar shekara ta 2014.

dan wasa kuma koci Trammell ya lashe gasar zakarun duniya da aka buga a shekarar 1984 a garin San Diego Padres, inda ya sami lambar yabo ta MVP, da kuma gasar da aka buga ta zakararu a Amurka ta Gabas a shekarar 1987. Kodayake hannunsa ba shi da karfi sosai, amm yana yaa kokari wajan jefa kwallo da sauri kuma yana jefa kwallon daidai, a ƙarshe ya lashe lambobin yabo na Gold Glove guda huɗu.Trammell yanasaka tsaro mai karfi sosae kan abokin aikinsa na biyu, lou whitaker. Su biyun sun kafa tarihi mafi tsawo a ci gaba da wasa biyu a tarihin manyan wasanni, suna wasa yanayi har 19 tare. A farantin, Trammell na ɗaya daga cikin mafi kyawun dan wasa agajeren lokaci na zamaninsa kuma ya lashe lambobin yabo da dama kamar su Silver Slugger guda uku.

MANAZARTA

gyara sashe

Detroit Tigers 1980 Press-TV-Radio Guide (pronunciations on page 38). Archived April 14, 2021, at the Wayback Machine Retrieved April 14, 2021

Bayanan da aka ambata

gyara sashe