Alaiyahu
ALAIYAHU
gyara sasheWani ganye ne achikin nau'in ganyan yaki da akeyin abinci da shi,alaiyahu dea ganye ne ,kore wanda yake kara jini ajikin dan adam. Akanyi amfani da alaiyahu wurin dafa abinci daban daban kmarsu: fate dafa duka,taliya,alale da sauransu. MANAZARTA [1]