Alabe
dan karamin jika da ake sanya kudi ko fasfo da makamantansu
Alabe wata karamar jaka ce ta aljihu wanda ake amfani da ita wajen adana kudi,da katin shaidar aiki, da katin cire-kudi da sauransu.[1]
zabira | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | akwati, bag (en) da jaka |
Suna a Kana | さいふ |