Al Wakrah
Al Wakrah[1] Larabci : ﺍﻟﻮﻛﺮﺓ , romanized : al-Wakra )[2][3] babban birni ne na gundumar Al Wakrah a kasar Qatar.[4] Gabashin Al Wakrah shine gabar Tekun Fasha kuma babban birnin Qatar Doha yana arewa da birnin. Sheikh Abdulrahman bin Jassim Al Thani ne ke mulki, asalin wani ƙauye ne mai kamun kifi da lu'u-lu'u. A cikin shekarun da suka gabata, ya zama ƙaramin birni kuma mai yawan jama'a sama da 80,000 kuma a halin yanzu ana ɗaukarsa a matsayin birni na biyu mafi girma a kasar Qatar.
Al Wakrah | ||||
---|---|---|---|---|
بلدية الوكرة (ar) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Municipality of Qatar (en) | Al Wakrah (en) | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 87,970 (2015) | |||
• Yawan mutane | 1,160.55 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 75.8 km² | |||
Altitude (en) | 9 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | QA-WA |
Hotuna
gyara sashe-
The beach at al wakrah
-
Al wakrah metro station
-
Al wukair Road in Al wakrah during night
-
panoramic view of Al Wakrah seafront