Al-Dhuluiya SC
Al-Dhuluiya Sport Club ( Larabci: نادي الضلوعية الرياضي ) kungiyar
Al-Dhuluiya SC | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Irak |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1991 |
kungiyar kwallon kafa ce ta kasar Iraqi da ke da zama a Dhuluiya, Saladin, da ke taka leda
taka ledaa Iraqi Division Uku .
Filin wasa
gyara sasheA watan Maris din shekarar 2017, Ma'aikatar Matasa da Wasanni ta yanke shawarar
sake gina filin wasa na Al-Dhuluiya, saboda ta'addancin kungiyar ISIS ya lalata shi sosai.