Alkalami wani abu ne da aka sassaka daga itacen kara domin yin rubutu dashi. Alkalami ya kasu Kashi Kashi, akwai na itacen Kara, akwai na itacen katako.

alkalami wanda ba na kara ba
pensil
alƙalamin roba

Manazarta gyara sashe