Mutanen san ko ko kuma mutanen daji, kuma su membobine na dukanin mafarauta da al’adu dake zaune a kasar South Africa, tare da wasu tsofafin al’adu dake a yankin, tare da wasu mamallakan abubuwansu na baya Batswana, Namibia, Angola, Zambia, Zimbabwe, Lesotho, South Afrika.

Yaren San, ko kuma yaren magabatansu, tarurruka na khoe , Tuu da kuma Kx’a yaren yan uwansu sannan kuma za’a iya fadinsu a matsayin mutane wadanda suke kusa da kusa da makiyaya kamar su khoekhoe da kuma wasu abubuwa da suka wuce na immigration kamar su Bantu, Europeans , Asians.

A shekarar alif dubu biyu da goma sha’bakwai, Botswanan ta zama gida na a kalla kusan san dubu siitin da uku da dari biyar, sukazama kasa wadda take dauke da mafiyawancin mutanen san akan biyu da digo takwas percent