Al'adar bikin cika-ciki
Al'adar cika-ciki Ana yin tane a watan Muharram. wato, wata na farko a kalandar addinin musulunci
ran goma ga watan farko na shekarar Musulmi wanda aka fi sani da Al-Muharram da Larabci. A cikinsa ake azumin Tasu'a da Ashura, kuma ake karbar kudin shara.[1]