Akwasa;wani ice ne da ake sassaka,Yana tsayi da Dan fadi kamar dai takobi,mata na anfani Dashi wajen Saka.