Akua Sakyiwaa Ahenkorah jami'ar diflomasiyyar Ghana ce wacce ta yi aiki da hulda da kasashen waje na Ghana a fannoni daban-daban kuma a halin yanzu tana matsayin jakadiyar Ghana a Malaysia.[1][2] Ita ce mataimakiyar mace ta farko daga Ghana zuwa Malaysia.[3]

Akua Sakyiwaa Ahenkorah
Rayuwa
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya

Aiki gyara sashe

An nada Ahenkorah tare da rantsar a matsayin Jakadiyar Ghana a Malaysia a watan Janairun 2018 ta Shugaba Nana Addo Dankwa Akufo-Addo.[2] Shugaban ya dora mata alhakin tabbatar da kiyaye da martabar Ghana yayin da take kokarin zurfafa tattalin arziki da alakar kasashen Ghana da Malaysia da kuma kokarin jawo hannun jari da masu zuba jari kai tsaye zuwa Ghana.[2][4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Akufo-Addo swears-in High Commissioner to Malaysia - MyJoyOnline.com". www.myjoyonline.com (in Turanci). Retrieved 2021-02-10.
  2. 2.0 2.1 2.2 "Ghana's High Commissioner-Designate to Malaysia, Akua S. Akenkorah, Sworn in, by H.E. President Nana Addo Dankwa Akufo-Addo, on 10th January, 2018 – Ministry Of Foreign Affairs and Regional Integration" (in Turanci). Retrieved 2021-02-10.
  3. "President swears in Ghana's envoy to Malaysia". www.ghanaweb.com (in Turanci). 2018-01-10. Retrieved 2021-02-10.
  4. "Nana Addo charges Malaysian envoy to attract investments into Ghana". www.thefinderonline.com. Archived from the original on 2021-02-13. Retrieved 2021-02-10.