Ajoke Muhammed Ita ce macen farko ta hudu a Najeriya (fourth first lady), ita ce wadda Murtala Ramat Muhammed ya rasu ya bari wanda shine shugaban jiha na Najeriya daga 29 ga watan yuli a shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyar 1975 zuwa 13 ga watan february 1976.[1]

Ajoke Muhammed
Rayuwa
Sana'a
Sana'a horticulturist (en) Fassara da conservationist (en) Fassara

Manazarta gyara sashe